Tuesday, March 24, 2020

Tarkon Kauna EP 100 - ZAZZAFA TV

Tarkon Kauna EP 100 - ZAZZAFA TV

Zerah ta haukacema omer cewa shine ya boye mata mahaifiya, sannan hakanma yasa har tabar gidan nashi yayin da yay nuna kishin shi a kanta da ta dawo koda don isay,  taki har contraginsu sai da ta yaga yace ba hakan ke nuna cewa ya qare ba zata cigaba da aiki tace ina... babu wannan zancen. a takaice zerah tace cafe wurin kanwanta bomb ya tashi suna ciki


Shiga fejin YouTube namu
Kadanna alamar sunan film din dayake kasan hotonnan domin ku saukeshi akan wayarku ko kuma computerku cikin Sauri da sauki 





1 comment: