Tuesday, March 17, 2020

Tarkon Kauna EP 99 - ZAZZAFA TV

Alif nason komawa wurin aiki don son cika burinta yayi da nihat yake tantaman fara aiki nata da wuri har yake zarginta, zerah ta kira laila tana fada mishi omer ne ya koran mata mama daga gida yayin da laila tayi mata bayanin abin dake farauwa tare da cewa omer bazaiyi hakan ba, duk da haka dai zerah bata yarda ba tanason bankado abin da ke zuciar omer na ganin ko yana da hannu kan guduwar mamanta...

 Laila nason bama demir hakuri yayin da taga bacin ranshi na kishi....

Kudaiyi download tare da share wurin wandanda basu da damar kallo a TV

ZAZZAFA TV

Tarkon Kauna EP 99 - ZAZZAFA TV




Shiga fejin YouTube namu
Kadanna alamar sunan film din dayake kasan hotonnan domin ku saukeshi akan wayarku ko kuma computerku cikin Sauri da sauki 





0 comments:

Post a Comment