Sunday, March 8, 2020

Dadin Kowa S03 EP20 - ZAZZAFA TV






Dadin kowa wasa farin girki gashi na 20


Dadin kowa wasa farin girki ep 20


Dadin kowa wasa farin girki ep20


Dadin kowa season 3 episode 20


Ibrahim IB yana nan da ranshi bayan agajin da maaikatan dadin kowa suka kawo mishi. Yayin da kuma gimbiya takeson juyama haidar baya. Shi kuma kawu mala yaga halin yau da gobe na rayuwa yanason komawa dan garuwa. Mrs kudirat da alamar ES zai juya mata baya saboda yanson Raliya. Kudai bude ku kalla don ganin yanda zata kaya... 



Dadin Kowa S03 EP20 - ZAZZAFA TV




Shiga fejin YouTube namu
Kadanna alamar sunan film din dayake kasan hotonnan domin ku saukeshi akan wayarku ko kuma computerku cikin Sauri da sauki 





0 comments:

Post a Comment