Omer ya fara gane zerah kaya ba karya take mishi ba yayin da maitaf dakeson gane me yasa zerah take 6oye auren da tayi ko akwai wani abu ne? ita kuma alif nason dawowa aiki saboda cigaba da harkallansu su da himee... yanar yana ikirarshin kashe yanar idan ya fito, sannan laila ta sakawa omer daukan da zerah tayi wanda yanar yake mata barazana. yanzu dai a takakaice omer yanson jin dalilin da yasa zerah takee shakkan yin mishi magana bayan tana da gaskia.... ko sauke film din don ganin ya zata kaya tareda - ZAZZAFA TV
Tarkon Kauna EP 98 - ZAZZAFA TV
Shiga fejin YouTube namu
Kadanna alamar sunan film din dayake kasan hotonnan domin ku saukeshi akan wayarku ko kuma computerku cikin Sauri da sauki
![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiHlZ3TacFmYyJwYlaSYvPMm7S22NKw7n613qccfsfA-KUclqoGfoYIky30Nspb1Pjv8kuIGK1jWmKHLxIcCj6dXJZGmFA3t6y2bwe3ZZVcRp0xhFEPbVsWez79Ehl4Ld1afi-H69XqeCW4/s200/20200130_232115.png)
0 comments:
Post a Comment