Saturday, March 14, 2020

Dadin Kowa S03 EP21 SANARWA - ZAZZAFA TV



Dadin kowa wasa farin girki gashi na 21


Dadin kowa wasa farin girki ep 21


Dadin kowa wasa farin girki ep21


Dadin kowa season 3 episode 21


Arewa24 basu sama damar saka muku dadin kowa ba na ranan da ya fado sha hudu ga watar marsi na shekara dubu biyu da ashirin 14-march-2020 bisa tangardan nakura da suka samu duk da zargi yafi nuna basuyi daukar bane amma komadai meye ku kasance tare da ZAZZAT TV a satin da zamu shiga in sun saka kodai wasu shirin arewa24 kodaima wasu finafinan hausan. Zaku iya share ga maabota kallon hausa film wadanda ke fadin duniyar nan wannan shafi namu na www.zazzafatv.com ko ku sauke manhajarmu domin sani akan lokaci in mun saki shiri

ZAZZAFA TV




Shiga fejin YouTube namu
Kadanna alamar sunan film din dayake kasan hotonnan domin ku saukeshi akan wayarku ko kuma computerku cikin Sauri da sauki 





0 comments:

Post a Comment